Judges 8:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuma ya ce, “Ina da roƙo guda ɗaya, cewa kowannenku ya ba ni ’yan kunne daga rabon ganima.” (Al’adar mutanen Ishmayel ce su sa ’yan kunnen zinariya.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثِيغَبَدَ ڢَطَا مُسُ ثٜىٰوَ «بَرِ إِنْضُواْڧٜىٰكُ أَبُ طَيَ، كُواْوَنّٜىٰنْكُ يَبَانِ یَنْ كُنّٜىٰنْدَ يَݣُوشٜىٰ أَوُرِنْ يَاڧِ؞» غَمَا مِدِيَنَاوَا سُنَسَا یَنْ كُنّٜىٰ نَظِينَارِيَ كَمَرْ يَدَّ سَوْرَنْ مُتَنٜىٰنْ غَبَسْ سُكٜىٰسَاوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ci gaba ya ce, “Ina roƙon kowannenku ya ba ni 'yan kunne daga cikin ganimar da ya kwaso.” (Gama Madayanawa suna da 'yan kunne na zinariya, gama su mutanen hamada ne.)