Judges 8:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nauyin ’yan kunnen zinariyar ya kai shekel ɗari goma sha bakwai, ban da kayan ado, abin wuya da tufafin shunayya waɗanda sarakuna Midiyawa suke sawa ko sarƙoƙin da suke wuyar raƙumansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَوْيِنْ یَنْ كُنّٜىٰنْ ظِينَارِيَرْ دَ جِدْعَوْنَ يَكَرْٻَ يَكَيْ وَجٜىٰنْ كِلُواْ عَشِرِنْ، بَنْدَ كَايَنْ أَدُواْ دَ نَیَنْ وُيَ دَ رِيغُنَنْ جَرْ غَرُورَا وَطَنْدَ سَرَاكُنَنْ مِدِيَنَاوَا سُكٜىٰسَاوَ، بَنْدَ سَرْڧَرْ دَسُكٜىٰسَا أَوُيَنْ رَاڧُمَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nauyin 'yan kunnen zinariya da ya roƙa ya kai shekel dubu ɗaya da ɗari bakwai (1,700), banda kayan ado, da na rataye-rataye, da tufafin shunayya waɗanda sarakunan Madayanawa suke sawa, banda ɗan gaba da yake a wuyan raƙumansu.