Judges 8:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gideyon ya efod da zinariyar, wanda ya ajiye a Ofra, garinsa. Dukan Israโila suka shiga yin karuwanci ta wurin yin sujada a can, ya kuwa zama wa Gideyon da dukan iyalinsa tarko.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฌูุฏูุนููููู ูููู ูููู ุบููููู ุฏู ุธููููุงุฑูููุฑู ููููุ ููุงููุฌูููููฐ ุงููุบูุฑููู ุฏู ุนููู ุญฺูููขูููฐุดูุ ููุชููุงู ุนููุงฺขูุฑูุ ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ูููู ุณููููู ูู ููููููููฐูู ุฑูุดููู ุงููู
ูููุซูุ ุณููููู ููุงุฑูููููุซู ุชูููุฑููููู ููุบูููููููููู ุณูุฌููุฏูุ ููููููู ููุฐูู
ู ุชูุฑููููุงู ุบู ุฌูุฏูุนููููู ุฏู ุนูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gidiyon kuwa ya yi gunki da zinariyar, ya ajiye a birninsa, wato Ofra. Isra'ilawa kuma suka bar bin Allah, suka tafi can domin su yi wa gunkin sujada, ya zama tarko ga Gidiyon da iyalinsa.