Judges 8:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da haka Isra’ilawa suka mallaki Midiyawa ba su kuma sāke tā da kai ba. A zamanin Gideyon ƙasar ta sami zaman lafiya har shekara arba’in.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَثِ نَصَرَا عَكَنْ مِدِيَنَاوَا، بَسُ سَاكٜىٰ ڢَاطَوَ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ يَاڧِبَ؞ ڧَسَرْ كُوَ تَسَامِ هُوتُ شٜىٰكَرَا أَرْبَعِنْ عَݣُونَكِنْ جِدْعَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da haka Isra'ilawa suka mallaki Madayanawa har ba su zamar musu barazana ba. Ƙasar kuwa ta zauna lafiya shekara arba'in a zamanin Gidiyon.