Judges 8:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya ba da Oreb da Zeyib, shugabannin Midiyawa a hannuwanku. Me na yi da ya fi naku? Da ya faɗi haka sai hankalinsu ya kwanta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، اللَّهْ يَبَادَ عُواْرٜىٰبْ دَ ظٜىٰيٜىٰبْ سَرَاكُنَنْ مَدْيَنَ أَ حَنُّنْكُ؞ مٜىٰنَيِ وَنْدَ يَڢِ نَاكُ؟» دَ يَيِ وَنَّنْ مَغَنَ، سَيْ سُكَ دَيْنَ ڢُشِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, Allah ya ba da Oreb da Ziyib sarakunan Madayanawa a gare ku. To, me na yi wanda ya fi naku?” Da ya faɗi haka, sai suka huce.