Judges 8:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana kuma da ƙwarƙwara wadda take Shekem, ita ma ta haifa masa ɗa wanda ya ba shi suna Abimelek.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ كُمَ دَ مَثٜىٰنْ دَ يَأَجِيٜىٰ أَ شٜىٰكٜىٰمْ، وَدَّ تَحَيْڢَ مَسَ طَا، يَسَا مَسَ سُونَ أَبِمٜىٰلٜىٰكْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana kuma da ƙwarƙwara wadda take a Shekem, ta haifi masa ɗa, ya sa masa suna Abimelek.