Judges 8:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce wa mutanen Sukkot, โKu ba wa mutanena burodi; sun gaji, har yanzu ina fafarar Zeba da Zalmunna, sarakunan Midiyawa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุณููู ูููู ุณูููููุงุชูุ ุฌูุฏูุนููููู ููุซูููฐ ููู
ูุชูููููฐูู ุบูุฑููู ยซุงูููู ุถููุงฺูงููุงูููู ููุจูุง ู
ูุชูููููฐูู ุนูุจูููุซูุ ุบูู
ูุง ุณููู ุบูุฌูุ ุบูุงุดู ูููู ุญูุฑู ููููุฐู ุงูููู ุจููู ุธูููฐุจู ุฏู ุธูููู
ููููุ ุณูุฑูุงูููููู ู
ูุฏูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gidiyon ya ce wa mutanen Sukkot, โIna roฦonku, ku ba mutanen da suke tare da ni abinci, gama sun gaji, ga shi kuwa, ina runtumar Zeba da Zalmunna, sarakunan Madayanawa.โ