Judges 8:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma shugabannin Sukkot suka ce, “Ka kama Zeba da Zalmunna ko ne? Don me za mu ba wa mayaƙanka burodi?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا شُوغَبَنِّنْ سُكُّواتْ سُكَثٜىٰ «يَيَ ذَامُبَا سُواْجُواْجِنْكَ عَبِنْثِ؟ بَ كَارِغَا كَا كَامَ ظٜىٰبَ دَ ظَلْمُنَّ بَ تُكُنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shugabannin Sukkot kuwa suka ce, “Ba ka riga ka kama Zeba da Zalmunna ba, ta yaya za mu ba sojojinka abinci?”