Judges 8:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Gideyon ya ce, “Haka ko? To, sa’ad da Ubangiji ya ba da Zeba da Zalmunna a hannuna, zan tsattsaga jikinku da ƙayayyuwan jeji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ جِدْعَوْنَ يَثٜىٰ «تُواْ! سَعَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَبَادَ ظٜىٰبَ دَ ظَلْمُنَّ أَ هَنُّونَ، ذَنْذُواْ إِنْيِ مُكُ دُوكَ دَ ڧَيُواْيِنْ دَاجِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gidiyon ya ce, “To, sa'ad da Ubangiji ya ba da Zeba da Zalmunna a hannuna, zan tsattsaga jikinku da ƙayayuwan jeji.”