Judges 8:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai ya ce wa mutanen Fenuwel, “Sa’ad da na dawo da nasara zan rushe wannan hasumiya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ وَمُتَنٜىٰنْ ڢٜىٰنُوٜىٰلْ «سَعَدَّ نَدَاوُاْ ثِكِنْ نَصَرَا، ذَنْ رُشٜىٰ غِنِنَّنْ نَاكُ مَيْ ڟَيِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Gidiyon ya ce wa mutanen Feniyel, “Sa'ad da na dawo cikin salama, zan rushe wannan hasumiya.”