Judges 9:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œTo, da a ce kun yi abin bangirma da aniya mai kyau saโ€™ad da kuka naษ—a Abimelek sarki, da kun nuna wa Yerub-Baโ€™al da iyalinsa ladabi, da kuma kun yi masa abin da ya cancanci shi,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูŠูŽู†ู’ุฐูุŒ ูƒูู†ู’ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ูƒูู†ู’ูŠู ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒูู†ู’ูŠู ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ู†ูŽุทูŽ ุงู”ูŽุจูู…ูœู‰ูฐู„ูœู‰ูฐูƒู’ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ูƒูุŸ ูƒูู†ู’ูŠู ูˆูŽ ูŠูœู‰ูฐุฑูุจู‘ูŽุนูŽู„ู’ ุฏูŽ ุนููŠูŽู„ูู†ู’ุณูŽ ูƒูุฑู’ูƒู ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ุŸ ูƒููˆุงู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุณูŽูƒูŽู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ุณูŽุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yotam ya ci gaba da cewa, โ€œYanzu kun naษ—a Abimelek sarki da zuciya ษ—aya ke nan? Kun yi wa Yerubba'al da iyalinsa daidai ke nan? Wannan ne abin da ya cancance shi?