Judges 9:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a yi tunani cewa mahaifina ya yi yaƙi saboda ku, ya yi kasai da ransa don yă cece ku daga hannun Midiyawa
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُتُنَ ڢَا بَابَنَ يَيِ يَاڧِ دُواْمِنْكُ؞ يَسَدَوْكَرْ دَ رَنْسَ دُواْمِنْ يَثٜىٰثٜىٰكُ دَغَ حَنُّنْ مِدِيَنَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tuna fa mahaifina ya yi yaƙi dominku. Ya kasai da ransa domin ya cece ku daga Madayanawa.