Judges 9:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in har kun aikata wannan cikin bangirma da kuma aminci wajen Yerub-Baโal da iyalinsa a yau, bari Abimelek yฤ zama farin cikinku, ku kuma nasa!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐูุ ุนูุฏููู ุงููุจูููุฏู ูููููู ูู ุฌูุฏูุนููููู ุฏู ุนูููููููุณู ุฏูููุฏูููููููฐุ ุชููุงูุ ุณููู ูููู ฺขูุถู ุซููู ุชูุฑูููฐุฏู ุงููุจูู
ูููฐููููฐููุ ุจูุฑู ุดููููู
ู ูููู ฺขูุถู ุซููู ุชูุฑูููฐุฏููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu dai idan abin da kuka yi wa Yerubba'al da iyalinsa daidai ne, to, sai ku yi farin ciki da Abimelek, ku sa shi kuma ya ji daษinku.