Judges 9:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ba haka ba, bari wuta ta fito daga Abimelek ya cinye ku, โyan ฦasar Shekem da Bet Millo, bari wuta kuma daga wurinku โyan ฦasar Shekem da Bet Millo ta cinye Abimelek!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุจูููููุจูุ ุจูุฑู ููุชูุง ุชฺูขูุชููุงู ุฏูุบู ุซููููู ุงููุจูู
ูููฐููููฐูู ุชฺูงููุงูููููฐ ุดููุบูุจูููููู ุดูููฐููููฐู
ู ุฏู ูู ุจูููฐุชู ู
ูููููุงูุ ุจูุฑู ููู
ู ููุชูุง ุชฺูขูุชููุงู ุฏูุบู ุซููููู ุดููุบูุจูููููู ุดูููฐููููฐู
ู ุฏู ูู ุจูููฐุชู ู
ูููููุงู ุชฺูงููุงูููููฐ ุงููุจูู
ูููฐููููฐูู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ba haka yake ba, Allah ya sa wuta ta fito daga wurin Abimelek ta cinye mutanen Shekem da na Bet-millo. Bari Allah ya sa kuma wuta ta fito daga wurin mutanen Shekem da na Bet-millo ta cinye Abimelek.โ