Judges 9:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Ga’al ɗan Ebed ya tafi tare da ’yan’uwansa zuwa Shekem, ’yan ƙasarta kuwa suka dogara da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ غَعَلْ طَنْ عٜىٰبٜىٰدْ يَذُواْ يَذَوْنَ أَ شٜىٰكٜىٰمْ تَرٜىٰدَ یَنْعُوَنْسَ؞ شُوغَبَنِّنْ شٜىٰكٜىٰمْ كُمَ سُكَ أَمِنْثٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga'al, ɗan Ebed, da 'yan'uwansa suka yi ƙaura zuwa Shekem. Shugabannin Shekem kuwa suka amince da shi.