Judges 9:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da a ce waɗannan mutane suna a ƙarƙashina mana! Da zan hamɓarar da shi. In ce wa Abimelek, ‘Ka tara dukan mayaƙanka!’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَمَا عَثٜىٰنِنٜىٰ نَكٜىٰ شُوغَبَنْثِنْ وَطَنَّنْ مُتَنٜىٰ، أَيْ دَ نَكَوَرْدَ أَبِمٜىٰلٜىٰكْ! دَظَنْثٜىٰ مَسَ، ‹جٜىٰكَ، كَڧَارَ يَوَنْ سُواْجُواْجِنْكَ كَڢِتُواْ!› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ma a ce nake shugabancin mutanen nan, da sai in hamɓare Abimelek!” Sai ya ce wa Abimelek, “Ka tara yawan rundunarka ka fito.”