Judges 9:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ’yan’uwan suka mayar wa ’yan ƙasar Shekem wannan, sai suka goyi bayan Abimelek, gama sun ce, “Shi ɗan’uwanmu ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ یَنْعُوَنْ مَامَرْ أَبِمٜىٰلٜىٰكْ سُكَ ڢَطِ دُكَنْ مَغَنَرْ نَنْ غَ شُوغَبَنِّنْ شٜىٰكٜىٰمْ غَمٜىٰدَشِ؞ سَيْ ذُوثِيَارْ شُوغَبَنِّنْ تَكُواْمَ غَ أَبِمٜىٰلٜىٰكْ سُكَثٜىٰ «أَيْ، شِ طَنْعُوَنْمُ نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dangin mahaifiyarsa suka yi magana da shugabannin Shekem saboda shi. Zuciyarsu kuwa ta saje da Abimelek, gama suka ce, “Shi ɗan'uwanmu ne.”