Judges 9:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Asirce sai ya aiki manzanni wajen Abimelek, yana cewa, “Ga’al ɗan Ebed da ’yan’uwansa sun zo Shekem suna kuma zuga birnin sun tayar maka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَتُورَ یَنْ عَيْكَ ذُوَا أَبِمٜىٰلٜىٰكْ أَعَرُمَ يَثٜىٰ «غَاشِ ڢَا، غَعَلْ طَنْ عٜىٰبٜىٰدْ دَ یَنْعُوَنْسَ سُنْ ذُواْ شٜىٰكٜىٰمْ، كُمَ سُنَ ذُغَ بِرْنِنْ دُواْمِنْ سُتَيَرْ مَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aiki jakadu wurin Abimelek a Aruma, ya ce, “Ga fa Ga'al, ɗan Ebed, da 'yan'uwansa sun zo Shekem, suna kutta garin ya tayar maka.