Judges 9:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Ga’al ɗan Ebed ya riga ya fita waje yana tsaye a ƙofar birni daidai Abimelek da mayaƙansa suka fito daga inda suka ɓuya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَعَلْ طَنْ عٜىٰبٜىٰدْ كُوَ يَڢِتُواْ يَڟَيَ عَڧُواْڢَرْ بِرْنِ دَيْدَيْ لُواْكَثِنْ دَ أَبِمٜىٰلٜىٰكْ دَ سُواْجُواْجِنْسَ سُكَتَاشِ دَغَ وُرَارٜىٰنْ ٻُيَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga'al, ɗan Ebed, kuwa ya fita zuwa ƙofar garin daidai lokacin da Abimelek da mutanensa suka tashi daga wurin kwantonsu.