Judges 9:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ga’al ya sāke magana ya ce, “Duba, mutane suna gangarowa daga tsakiyar filaye, kuma wata ƙungiya tana zuwa daga wajen itacen masu duba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَعَلْ يَڧَارَ يِنْ مَغَنَ يَثٜىٰ «دُوبَ! أَݣَويْ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ غَنْ‌غَرُواْوَ دَغَ تُدَّيْ، غَا كُمَ ڧُنْ‌غِيَ طَيَ تَنَ ذُوَا تَهَنْيَرْ دَتَبِے دَغَ وَجٜىٰنْ إِتَاثٜىٰنْ ڟَاڢِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga'al kuma ya ƙara yin magana, ya ce, “Duba, mutane suna gangarowa kan hanya, ga kuma wata ƙungiya tana zuwa daga wajen itacen oak na masu duba.”