Judges 9:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abimelek da ƙungiyoyin da suke tare da shi suka yi maza suka yi tsaya a ƙofar birnin. Sa’an nan ƙungiyoyi biyu suka ruga suka fāɗa wa waɗanda suke a gonaki suka karkashe su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِمٜىٰلٜىٰكْ دَ مُتَنٜىٰنْسَ سُكَيِ سَوْرِ سُكَشَا غَبَنْسُ سُكَ تَرٜىٰ ڧُواْڢَرْ بِرْنِنْ؞ سَيْ ڧُنْ‌غِيُواْيِ بِيُ طِنَّنْ سُكَ ڢَاطَوَ مُتَنٜىٰنْ دَ يَاڧِ عَثِكِنْ ڢِيلَيٜىٰنْ، سُكَ كَكَّشٜىٰسُ دُكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abimelek kuma da ƙungiyar da take tare da shi, suka hanzarta, suka tsare ƙofar birnin. Sauran ƙungiya biyu suka ruga, suka faɗa wa dukan waɗanda suke cikin saura, suka karkashe su.