Judges 9:45 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan yinin, Abimelek ya matsa yaฦ™i da birnin sai da ya cinye ta ya kuma kashe mutanenta. Saโ€™an nan ya hallaka birnin ya barbaza gishiri a kanta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽุจูู…ูœู‰ูฐู„ูœู‰ูฐูƒู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุซููŠุบูŽุจูŽุฏูŽ ูŠูŽุงฺงู ุฏูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ูŠูู†ูุž ูŠูŽุซู ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ุฏูŽูŠูŽุงฺงูุŒ ูŠูŽูƒูŽูƒู‘ูŽุดูœู‰ูฐ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุž ูŠูŽฺงููˆุงู’ู†ูœู‰ูฐ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ุŒ ูŠูŽุจูŽุธูŽ ู…ูŽุณูŽ ุบูุดูุฑู ูƒููˆุงู’ุนูู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abimelek ya yi yaฦ™i dukan yini har ya ci birnin, ya kashe mutanen da suke cikinsa. Ya rushe birnin, ya barbaษ—e shi da gishiri.