Judges 9:50 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Biye da wannan Abimelek ya tafi Tebez, ya kewaye ta ya kuma cinye ta da yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَبِمٜىٰلٜىٰكْ يَتَڢِے ذُوَا تٜىٰبٜىٰظْ، يَكٜىٰوَيٜىٰ بِرْنِنْ دَ يَاڧِ يَكُمَثِ نَصَرَا عَكَنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Abimelek ya tafi Tebez, ya kewaye ta da sansani, ya ci birnin.