Judges 9:54 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da sauri ya kira mai riฦon masa makami ya ce, โZaro takobinka ka kashe ni, don kada a ce โMace ce ta kashe shi.โโโ Saboda haka bawansa ya soke shi, ya mutu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุฏู ูููู ุงููุจูู
ูููฐููููฐูู ููููุฑูุง ุณูููุฑููู ู
ููู ุฑฺูงูููฐ ู
ูุณู ููุงูููู ููุงฺงูููุณูุ ููุนูู
ูุฑูุซูููฐุดู ุซูููฐูู ยซููุธูุงุฑูููฐ ุชููููุงูุจููููู ููููุดูููฐููุ ุฏููุงูู
ููู ุจูุงููุณููุงู ุนูุซูููฐ ูููู ู
ูุซูููฐ ุชูุง ููุดูููฐููุยป ุณููู ุณูููุฑููููู ููุณููุงููู ุงููุจูู
ูููฐููููฐููุ ููู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan da nan sai Abimelek ya kira saurayin da yake ษaukar masa makamai, ya ce masa, โKa zaro takobinka, ka kashe ni domin kada mutane su ce, โMace ta kashe shi.โ โ Sai saurayin ya soki Abimelek, ya mutu.