Judges 9:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata rana itatuwa suka fita don su naɗa wa kansu sarki. Suka ce wa itacen zaitun, ‘Ka zama sarkinmu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَنَانً وَتَرَانَ عِتَتُوَ سُكَ تَتَّارُ دُواْمِنْ سُنَطَ وَكَنْسُ سَرْكِے؞ سَيْ سُكَثٜىٰ وَ إِتَاثٜىٰنْ ظَيْتُنْ، ‹كَيْ كَذُواْ كَذَمَ سَرْكِنْمُ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata rana itatuwa suka taru don su naɗa wa kansu sarki. Suka ce wa itacen zaitun, ‘Kai ka zama sarkinmu.’