Lamentations 1:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKo wannan ba wani abu ba ne a wurinku, dukanku masu wucewa? Ku duba ku gani. Ko akwai wata wahala kamar irin wadda nake sha, wadda Ubangiji ya auko mini a cikin zafin fushinsa?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒูุŒ ุฏููƒูŽู†ู’ูƒู ู…ูŽุงุณู ูˆูุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ุฏูŽุงู…ููˆูŽุจูŽุŸ ุฏููˆุจูŽุŒ ูƒูุบูŽู†ู ู…ูŽู†ูŽ! ุงู”ูŽู†ู’ ุชูŽูปูŽูŠู ูˆูŽู†ู ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒู ุงู•ูุฑูู†ู‘ูŽูˆูŽุŒ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุทููˆุงู’ุฑูŽ ู…ูู†ู ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ฺขูุดูู†ู’ุณูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฐูŽุงฺขูุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œDukanku masu wucewa, ba wani abu ba ne a gare ku? Ku duba, ku gani, ko akwai baฦ™in ciki irin nawa, Wanda Ubangiji ya ษ—ora mini, A ranar fushinsa mai zafi.