Lamentations 1:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โNa kira abokaina amma sun yashe ni. Firistocina da dattawana sun hallaka a cikin birnin yayinda suke neman abinci don kada su mutu da yunwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููุฑูุง ุบู ู
ูุณููุงูููููุ ุนูู
ููุง ุณููู ุฑููุทูููฐููุ ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซููู ุฏู ุฏูุชููุงูููู ุนูุซููููู ุจูุฑููู ุณููู ูููููููุ ุซููููู ููููฐู
ููู ุนูุจูููุซูุ ุนูุจูููุซููู ุฏู ุฐูุงุณูุซู ุณูุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โNa kira masoyana, amma suka yaudare ni, Firistocina da dattawana a cikin birni sun hallaka Saboda neman abincin da za su ci su rayu.