Lamentations 1:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tana yin kuka mai zafi da dare, hawaye na gangara a kan kumatunta. A cikin masoyanta duka babu wanda ya yi mata taโaziyya. Duk abokanta sun yashe ta; sun zama abokan gฤbanta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฏูุฑูููฐ ุชููู ูููููุง ู
ููู ฺูููููุ ููููููููฐููุชู ุณููู ุธูุจููุงููู ุนูููู
ูุชูููุชูุ ุจูุงุจู ูููุงู ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ู
ูุณููุงูููููุชู ููููุฏู ููููููฐูููู ู
ูุชู ุชูุนูุธููููุ ุฏููููู ุงููุจููุงูููููุชู ุณูููุซู ุงููู
ูุงููุฑูุชู ุณููู ุฐูู
ู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da dare tana kuka mai zafi, Hawaye suna zuba sharaf-sharaf a kumatunta. Dukan masoyanta ba wanda yake ta'azantar da ita. Dukan abokanta sun ci amanarta, sun zama maฦiyanta.