Lamentations 1:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œDuba, Ubangiji, ka ga ฦ™uncin da nake ciki! Ina shan azaba a raina, ba ni da kwanciyar rai a cikin zuciyata, domin na yi tawaye sosai. A waje takobi na kisa; a ciki kuma akwai mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููˆุจูŽ ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ุดูŽู†ู’ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽ! ุซููƒูู†ูŽ ูŠูŽูŠู ุถููˆูŽ ุถููˆูŽุŒ ุฐููˆุซููŠูŽุงุชูŽ ุชูŽูƒูŽุฑู’ูŠูŽ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ู…ูŽูƒูŽ ุชูŽุงูˆูŽูŠูœู‰ูฐุž ุงู”ูŽูˆูŽุฌูœู‰ูฐุŒ ุบูŽุง ุชูŽูƒููˆุงู’ุจูู†ู’ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุฑู’ูˆูŽุŒ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุบูุฏูŽุงุฌูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ุบูŽุง ู…ูุชููˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œKa duba, ya Ubangiji, ina shan wahala, Raina yana cikin damuwa, Zuciyata tana makyarkyata saboda tayarwata. A titi takobi yana karkashewa, A gida kuma ga mutuwa.