Lamentations 1:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โBari ka ga muguntarsu duka; ka yi musu yadda ka yi mini domin dukan zunubansu. Nishina da yawa kuma zuciyata ta gaji.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ุฏููููู ู
ูุบูููุชูุงุฑูุณู ุณูุจูููููู ุงููุบูุจูููููุ ุณูุนููู ููุญูููููุชูุณูุ ุจูุฑู ููุญูููููุชูุณู ุฏูููุฏููู ููุฏูู ููุญูููููุชููู ุณูุจููุงูุฏู ุฏููููู ุฐูููุจููู ุบูููโุบูููุซูููุ ุบูู
ูุง ููุดูููฐ ููุดูููฐูู ุณูููููููููุ ููู
ู ุงูููู ุซููููู ฺขูุฏูู ุฐููุซูููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKa sa mugayen ayyukansu su bayyana a gabanka, Sa'an nan ka hukunta su kamar yadda ka hukunta ni saboda dukan laifofina. Gama nishe-nishena sun yi yawa. Zuciyata kuma ta karai.โ