Lamentations 1:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hanyoyin zuwa Sihiyona suna makoki, gama ba wanda ya zo bikin da ta shirya. Ba kowa a hanyoyin shiganta. Firistocinta suna gurnani, โyan matana kuma suna wahala, kuma tana cikin shan wahala ฦwarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููููุงููููู ุณููููููุงููู ุณููู ุจฺูงููู ุซูููุ ุจูุง ู
ูุงุณู ุชฺูขููู ุนูููููุณู ุฐูููุง ุจูููููููููุชูุ ฺงููุงฺูขููุงฺูขูููุชู ุฏูููุ ุจูุงุจู ู
ูููุดูุบู ูููุงู ฺขูุชูุ ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซูููุชู ุณููู ูููุดููู ุนูุฐูุงุจูุ ุจูุฏูุฑููููู ููุงุชู ุณููู ุดููู ููููููุ ุณููููููุงููู ุฏู ููููุชู ุชููู ุซููููู ุจฺูงููู ุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hanyoyin Sihiyona suna baฦin ciki Domin ba mai halartar ฦayyadaddun idodi. Dukan ฦofofinta sun zama kufai, Firistocinta suna nishi, Budurwanta kuma suna wahala, Ita kanta ma tana shan wuya ฦwarai.