Lamentations 1:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Diyar Sihiyona ba ta da sauran daraja. ’Ya’yan sarakunanta sun zama kamar bareyi waɗanda suka rasa wurin kiwo; cikin rashin ƙarfi suka guje wa masu fafararsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ دَرَجَرْ ذُوثِيَاتَ سِهِيُواْنَ تَرَبُ دَ عِتَ! شُوغَبَنِّنْتَ سُنْ غَجِ دَ يَٰوُاْ كَمَرْ بَرٜىٰوَ، كَمَرْ بَرٜىٰوَرْ دَ بَتَسَامِ وُرِنْ كِيوُاْ بَ، وَدَّ ڧَرْڢِنْتَ يَڧَارٜىٰ أَغَبَنْ مَاسُ كُواْرَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan darajar Sihiyona ta rabu da ita, Shugabanninta sun zama kamar bareyin Da ba su sami wurin kiwo ba, Suna gudu ba ƙarfi a gaban wanda yake korarsu.