Lamentations 1:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Urushalima ta yi zunubi ฦwarai saboda haka ta zama marar tsarki. Dukan masu martaba ta sun raina ta, gama sun ga tsiraicinta; ita ma da kanta tana nishi da ฦyar ta kuma juya baya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฑููุดููููู
ู ุชูุงูู ุฐููููุจู ฺจููุฑููู ุฏู ุบูุณูููููฐุ ููููุฐู ุชูุฐูู
ู ุงููุจููู ฺจูู
ูุ ุฏููููู ู
ูุงุณู ุบูุฑูู
ูู
ูุชู ุงููุฏูุง ููููุฐู ุณููู ุฑูููฐููุชู ุฏููุงูู
ููู ุณููู ุบู ฺูุฑูููุซูููุชูุ ุนูุฑููุดููููู
ู ู
ูุง ุฏู ููููุชูุ ุชููู ูููุดู ุชููู ูปููุงูููููฐ ฺขูุณูููุฑูุชู ุซููููู ููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Urushalima ta yi zunubi ฦwarai da gaske, Saboda haka ta ฦazantu, Dukan waษanda suka girmama ta sun raina ta Domin sun ga tsiraicinta, Ita kanta ma tana nishi, ta ba da baya.