Lamentations 2:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dattawan Diyar Sihiyona sun zauna shiru a ฦasa; suka kuma sa rigar buhu. โYan matan Urushalima suka sunkuyar da kawunansu ฦasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุชููุงููุง ููุฐููุซูููุงุฑูุณู ุณููููููุงููู ุณููู ุธูููููููฐ ุนฺูงูุณูุง ุดูุถูุ ุณููู ฺูููููขูุง ฺงููุฑูุง ุนูููููุณูุ ุณููู ุณูููููููฐ ุฏู ุฑููุบููููู ููููู ุจฺูงููู ุซูููุ ุจูุฏูุฑููููู ุณููู ุณูููููููุฑูุฏู ููููุณู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dattawan Sihiyona suna zaune a ฦasa shiru, Sun yi hurwa, suna saye da tufafin makoki. 'Yan matan Urushalima kuma sun sunkuyar da kansu ฦasa.