Lamentations 2:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna ce wa uwayensu, โ€œIna burodi da ruwan inabi?โ€ Yayinda suke suma kamar mutanen da aka ji masu ciwo a cikin birni, saโ€™ad da suke mutuwa a hannuwan uwayensu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูู†ูŽุชูŽูŠู ูˆูŽู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุณู ูƒููˆูƒูŽุง ุณูู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซุงู•ูู†ูŽุง ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุดูŽุงุŸยป ุณูู†ูŽ ุณููˆู…ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌูู†ู’ ูŠูŽุงฺงู ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู ู…ูุณู ุฑูŽูˆู’ู†ูุŒ ุนูŽุชููŠุชูู†ูŽ ุณูู†ูŽ ู…ูุชููˆูŽ ุนูŽฺงูุฑู’ุฌูู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna yi wa uwayensu kuka, suna cewa, โ€œIna abinci da ruwan inabi?โ€ Suna suma kamar mutanen da aka yi wa rauni A titunan birnin, Suna mutuwa a ฦ™irjin uwayensu.