Lamentations 2:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wahayin annabawanki ฦarya ne kuma marasa amfani; ba su tona zunubanki ba yadda za su iya ceto ki daga bauta ba. Sun yi miki annabcin ฦarya marar amfani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฑูุนููููุงููููู ุฏู ุงูููููุจูุงูููููู ุณููู ุบูููุ ุงููููุ ุฑูุนููููุงููููู ฺงูุถูููุง ููุจูููุธูููููฐ! ุจูุณู ุชููุงููู ุงููุณููุฑููู ฺููููขููุงฺูขููููู ุฏููุงูู
ููู ุงูู ูููููู ุฐูููุง ุจูููุชูุจูุ ุนูู
ููุง ุณููููู ู
ููู ุงูููููุจูุซููู ฺงูุถูููุง ููุจูููุธูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Annabawanki sun gano miki wahayan ฦarya, Ba su tone asirin muguntarki, Har da za a komo da ke daga bauta ba. Amma suka yi miki annabcin ฦarya na banza.