Lamentations 2:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin zafin fushi ya fasa kowane ฦaho na Israโila. Ya janye hannun damansa saโad da maฦiyi ya zo. Ya yi ฦuna a cikin Yaฦub kamar wuta mai ฦone duk abin da yake kusa da ita.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ฺขูุดูููุณูุ ููููููููููฐ ฺงูุฑฺูขููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุฌูููููููฐ ุญููููููุณู ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐุณูุ ุณูุนูุฏูู ุณูููููฐ ฺขูุณูููููุซู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูุงุ ููู
ูุฑู ููุฑูุดูููฐูู ููุชูุง ู
ููู ุซูููููููฐููุ ฺููงููุงูููููฐ ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ููุธูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da zafin fushinsa, ya karya ฦarfin Isra'ila, Ya kuma bar yi musu taimako A lokacin da abokan gฤba suka zo. Kamar harshen wuta, ya ฦone dukan abin da yake na Yakubu.