Lamentations 2:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar abokin gฤba, ya ษana bakansa; hannun damansa na shirye. Kamar maฦiyi, ya kashe duk wanda idonsa ya ji daษin gani; ya zuba fushinsa kamar wuta a kan tenti na Diyar Sihiyona.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฌูุง ุจูููููุณู ููู
ูุฑู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูุงุ ููููู
ู ููููู ุญูููููู ุฅูููููุงููุณู ููู
ูุฑู ู
ฺูงูููุ ููููููููู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุนูููููฐ ุชูุงฺงูู
ู ุนููููู ููุซููููู ุชูููฐููุชููู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุณููููููุงูููุ ุนูุ ููุธูุจู ฺขูุดูููุณู ููู
ูุฑู ููุฑูุดูููฐูู ููุชูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ja bakansa kamar abokan gฤba, Ya kuma nuna ikonsa kamar maฦiyi. Ya hallaka dukan abin da yake da bansha'awa. A alfarwar Sihiyona, ya zubo da hasalarsa kamar wuta.