Lamentations 2:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ฦuduri niyya yฤ rushe bangon da yake kewaye da Diyar Sihiyona. Ya auna da igiyar awo bai fasa hallaka ta ba. Ya sa katanga da katanga duk suka lalace.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุง ูููููููุฑู ููููุฑูุฏู ููุชูููโุบู ู
ููู ฺูุฑูููฐ ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุณููููููุงูููุ ููู
ฺููงู ุงููุบูููุฑู ุงููููุงูู ูููููููุ ุจููู ุฌูููููููฐ ุญูููููู ุฅูููููุงููุณู ุฏูุบู ูููููููุฑูุชู ุจูุ ููุณูุง ููุชูููโุบูุฑู ฺูุฑูููฐูู ุชูููููุซูููฐ ุชููู ู
ููููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya yi niyya Ya mai da garun Sihiyona kufai, Ya auna ta da igiyar awo, Bai janye dantsensa daga hallaka ta ba. Ya sa kagara da garu su zozaye, su lalace tare.