Lamentations 3:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kakkarya haƙorana da tsakuwa; ya tattake ni cikin ƙura.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَرْيَ هَڧُواْرَانَ دَ دُوَڟُو دَ يَشِ، يَسَا إِنَ بِرْغِمَ عَثِكِنْ ڧُورَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa in tauna tsakuwa da haƙorana, Ya zaunar da ni cikin ƙura.