Lamentations 3:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An hana ni salama; na manta da ko mene ne ake kira wadata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ رَبَ رَيْنَ دَ سَلَمَ، غَبَاطَيَ نَمَنْتَادَ ڢَضٍ ثِكِنْ غَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An raba ni da salama, Na manta da abar da ake ce da ita wadata.