Lamentations 3:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka na tuna da wannan na kuma sa bege ga nan gaba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَݣَويْ أَبِنْدَ نَرِڧٜىٰ عَتُنَانِنَ، سَبُواْدَ حَكَ إِنَدَ سَا ذُوثِيَا، وَتُواْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na tuna da wannan, sai na sa zuciya ga gaba.