Lamentations 3:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ba haka kawai yake kawo wahala ko ɓacin rai ga ’yan adam ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا بَ دَ غَنْغَنْ يَكَنْ سَا وَمُتُمْ وَهَلَ كُواْ بَڧِنْ ثِكِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ba da gangan ba ne yakan wahalar da 'yan adam Ko ya sa su baƙin ciki.