Lamentations 3:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari mu auna tafiyarmu mu gwada ta, sai mu kuma koma ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ مُڠُودَ، مُبِنْثِكَ هَنْيُواْيِنْمُ، سَعَنً مُجُويُواْ وُرِنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari mu jarraba, mu bincika hanyoyinmu, Sa'an nan mu komo wurin Ubangiji.