Lamentations 3:49 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idanuna za su ci gaba da kwararowa da hawaye, ba hutawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَوَيٜىٰنَ ذَاسُيِ تَظُبُواْوَ، بَا ڟَيَاوَا، بَا هُوتَوَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Hawayena suna ta gangarawa, ba tsayawa, ba hutawa,