Lamentations 3:58 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, ka goyi bayana; ka fanshi raina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا عُبَنْ‌غِجِ ، كَيْ كَكَرْٻِ دَامُوَتَ، كَا كُوَ ڢَنْشِ رَيْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka karɓi da'awata, ya Ubangiji, Ka kuwa fanshi raina.