Lamentations 3:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa na zauna a cikin duhu kamar waɗanda suka mutu da jimawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَسَ نَذَوْنَ عَثِكِنْ دُهُ، كَمَرْ وَطَنْدَ سُكَ مُتُ تُنْدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya zaunar da ni cikin duhu, Kamar waɗanda suka daɗe da mutuwa.