Lamentations 3:62 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da maƙiyana suke yin raɗa a kai game da ni duk yini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، كَيْ كَجِ مَغَنْ‌غَنُنْسُ، دَ تُنَانِنْسُ غَابَادَنِے أَدُكَنْ يِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Leɓunan maƙiyana da tunaninsu Suna gāba da ni dukan yini.