Lamentations 3:65 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa yana ta rufe zuciyarsu, kuma bari la’anarka ta bi su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ كَبَاسُ عَذَابَ أَ ذُوثِيَا، لَعَنَرْكَ كُوَ تَذَوْنَ عَكَنْسُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka ba su tattaurar zuciya, La'anarka kuwa za ta zauna a kansu!