Lamentations 4:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu suna yawo barkatai a tituna kamar makafi. Sun ƙazantu da jini yadda ba wanda zai kuskura ya taɓa rigunansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنْيِ تَلَلُبَ عَتِيتُنَ كَمَرْ مَكَڢِ، سُنْ ڧَظَنْتَرْ دَكَنْسُ دَ جِنِ، حَرْ بَاوَنْدَ ذَيْ عِيَتَٻَ رِيغُنَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun yi ta kai da kawowa a titi kamar makafi, Sun ƙazantu da jini Har ba wanda zai taɓa rigunansu.